Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 19:23

Bayan da sojojin suka gicciye Yesu, suka ɗibi tufafinsa, suka raba kashi huɗu, kowanne soja ya ɗauki kashi ɗaya. Sun kuma ɗauki doguwar rigarsa wadda ba a ɗinka ta ba, amma an saƙa ta ne tun daga sama har zuwa ƙasa.

Open Bible reader