Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 19:12

A kan wannan magana Bilatus ya nema yă saki Yesu, amma Yahudawa suka ɗaga muryarsu suka yi ihu suna cewa, “In dai ka saki wannan, to, kai ba abokin Kaisar ba ne. Ai, duk wanda ya mai da kansa sarki, yana yi wa Kaisar tawaye ke nan.”

Open Bible reader