Hausa Bible
Yahaya 19:13
Da Bilatus ya ji wannan abin da suka faɗa, ya fito da Yesu. Sai shi Bilatus ya zauna a kujerar shariˈa a wani wurin da aka kira Daɓen Duwatsu. Da yaren Aramaya kuwa ana ce da shi Gabbata.
Open Bible readerHausa Bible
Da Bilatus ya ji wannan abin da suka faɗa, ya fito da Yesu. Sai shi Bilatus ya zauna a kujerar shariˈa a wani wurin da aka kira Daɓen Duwatsu. Da yaren Aramaya kuwa ana ce da shi Gabbata.
Open Bible reader