Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 18:37

Sai Bilatus ya ce, “Ashe, kai sarki ne?” Yesu ya amsa masa ya ce, “Kai ne da kanka ka ce ni sarki ne. Wannan shi ne dalilin da aka haife ni, shi ne kuma dalilin da na shigo duniya, domin in ba da shaida ga gaskiya. Kuma duk wanda yake na gaskiya, yakan saurari muryata.”

Open Bible reader