Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 18:36

Yesu ya amsa ya ce, “Mulkina ba iri na duniya ba ne. Da mulkina iri na wannan duniya ne, da masu yi mini hidima za su yi yaƙi domin kada a bashe ni ga Yahudawa.”

Open Bible reader