Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 12:35

Yesu ya ce musu, “Hasken yana tare da ku na ɗan ƙaramin lokaci. Ku yi tafiya tun hasken yana tare da ku, kada duhu ya same ku. Mai tafiya cikin duhu bai san inda za shi ba.

Open Bible reader