Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 12:36

Ku gaskata da hasken, tun kuna tare da shi, domin ku zama ˈyaˈyan haske.” Bayan da Yesu ya yi wannan magana, sai ya tafi ya ɓoye kansa daga gare su.

Open Bible reader