Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 12:34

Sai mutanen suka ce wa Yesu, “Ai, Koyarwarmu ta gaya mana cewa, Almasihun zai rayu har abada. To, yaya za ka ce lallai ne a ɗaga Ɗan Mutum? Wane ne Ɗan Mutum ɗin?”

Open Bible reader