Skip to content

Hausa Bible

Yahaya 1:14

Kalman nan ya zama mutum, ya kuwa yi wurin zamansa a cikinmu. Mun ga ɗaukakarsa, ɗaukakar da take ta makaɗaicin Ɗa daga wurin Uba, yana kuma cike da alheri da gaskiya.

Open Bible reader