Hausa Bible
Yahaya 1:15
Yohanna ya yi shaida a kansa, ya kuma ɗaga murya ya ce, “Wannan shi ne mutumin da nake magana a kansa a lokacin da na ce, ‘Shi wanda zai zo bayana ya fi ni, gama kafin ni yana nan.’ ”
Open Bible readerHausa Bible
Yohanna ya yi shaida a kansa, ya kuma ɗaga murya ya ce, “Wannan shi ne mutumin da nake magana a kansa a lokacin da na ce, ‘Shi wanda zai zo bayana ya fi ni, gama kafin ni yana nan.’ ”
Open Bible reader