Skip to content

Hausa Bible

Yakubu 5:11

Ga shi, waɗanda suka jimre mukan ce da su masu albarka ne. Kun dai ji irin jimrewar da Ayuba ya yi, kun kuma san yadda Ubangiji ya albarkace shi a ƙarshe. Gama Ubangiji mai jinƙai ne, mai yawan tausayi kuma.

Open Bible reader