Skip to content

Hausa Bible

Yakubu 5:12

Fiye da kome dai, ˈyanˈuwana, kada ku yi rantsuwa ko kaɗan. Kada ku yi rantsuwa da sama, ko da ƙasa, ko a kan wani abu. Sai dai ku ce, “I” kawai, ko kuwa ku ce, “Aˈa” kawai domin kada ku shiga hukuncin Allah.

Open Bible reader