Skip to content

Hausa Bible

Yakubu 4:11

ˈYanˈuwa, kada ku zama masu maganar zargin juna. Saboda duk wanda yake zargin ɗanˈuwansa mai bi, ko ya ɗora masa laifi, yana zargin Koyarwar Musa ke nan, yana kuma ɗora wa Koyarwar laifi. Gama saˈad da ka yi wa Koyarwar Musa shariˈa, ba ka miƙa kanka ga yin biyayya da Koyarwar Musa ba, maimakon haka ka zama mai yi mata shariˈa.

Open Bible reader