Skip to content

Hausa Bible

Yakubu 4:12

Allah ne kaɗai mai ba da Koyarwa, shi ne kuma mai yin shariˈa. Shi kaɗai yake ba da ceto, kuma shi yake da ikon halakarwa. Saboda haka, wane ne kai da har ka isa ka ɗora wa ɗanˈuwanka laifi?

Open Bible reader