Hausa Bible
Ibraniyawa 8:6
Amma yanzu an ba Yesu aikin firist wanda yake mafi kyau, kamar yadda yarjejeniyar nan take mafi kyau, wadda Yesu shi ne mai tsayawa tsakanin Allah da mutane. Yarjejeniyar nan kuwa mafi kyau ce gama an kafa ta a kan alkawaran da sun fi kyau.
Open Bible reader