Skip to content

Hausa Bible

Ibraniyawa 8:5

Firistocin nan kuwa sukan yi hidimarsu a cikin Wuri Mai Tsarki wanda yake kamanni da kwatanci na abubuwan da suke a sama. Gama a lokacin da Musa zai kafa Tentin Kasancewar Allah, an yi masa gargaɗi cewa, “Ka tabbata ka shirya kome da kome bisa ga kwatancin da aka nuna maka a kan babban tudun.”

Open Bible reader