Hausa Bible
Ibraniyawa 7:28
Gama bisa ga Koyarwar Musa akan zaɓi babban firist cikin kāsawarsa daga cikin mutane. Amma alkawarin nan da Allah ya yi tare da rantsuwa, ya iso ne bayan da an ba da Koyarwar Musa. Bisa ga alkawarin nan ne aka naɗa Ɗan wanda an mai da shi cikakke har abada.
Open Bible reader