Skip to content

Hausa Bible

Ibraniyawa 6:18

To, akwai abubuwan nan guda biyu waɗanda suke marar canjawa, waɗanda ba zai yiwu Allah ya yi rashin aminci game da su ba. Da yake wannan abin ƙarfafa zuciya sosai ne gare mu, mu da muka gudu zuwa mafaka, ya kamata mu riƙe abin nan da muka sa zuciya a kai da ƙarfi sosai.

Open Bible reader