Skip to content

Hausa Bible

Ibraniyawa 6:17

Haka kuma, da Allah ya so yă nuna wa waɗanda za su gāji alkawarinsa cewa, ba shakka, nufinsa marar canjawa ne, sai ya tabbatar da alkawarinsa ta wurin rantsuwa.

Open Bible reader