Hausa Bible
Ibraniyawa 4:3
Amma mu da muka ba da gaskiya, mu ne masu shiga hutun nan. Mu dinga tuna da kalmar Allah nan mai cewa, “Sai na yi fushi na yi rantsuwa cewa, ‘Ba za su shiga hutuna ba sam.’ ” Allah ya faɗa haka ko da yake ya riga ya gama aikinsa tun lokacin da ya halicci duniya.
Open Bible reader