Hausa Bible
Ibraniyawa 4:2
Gama mun riga mun ji waˈazin labari mai daɗi kamar yadda su ma suka ji. Amma saƙon labari mai daɗin nan da suka ji bai yi musu wani amfani ba, domin ba su karɓe shi da bangaskiya ba.
Open Bible readerHausa Bible
Gama mun riga mun ji waˈazin labari mai daɗi kamar yadda su ma suka ji. Amma saƙon labari mai daɗin nan da suka ji bai yi musu wani amfani ba, domin ba su karɓe shi da bangaskiya ba.
Open Bible reader