Hausa Bible
Ibraniyawa 2:9
Amma abin da muke gani dai shi ne Yesu wanda a ɗan lokaci kaɗan an sa shi a matsayin da yake ƙasa da na malaˈiku. Yanzu kam, an naɗa shi da ɗaukaka da girma saboda ya sha wahalar mutuwa. Ya yi wannan domin bisa ga alherin Allah ya mutu saboda kowa.
Open Bible reader