Hausa Bible
Ibraniyawa 2:10
Allah ne ya halicci dukan kome, dominsa kuma dukan abubuwa sukan kasance. Allah ya kuma zaɓa yă kawo ˈyaˈya masu yawa ga samun ɗaukaka. Saboda haka, ya dace yă sa mai buɗe hanyar cetonsu yă zama cikakke ta wurin shan wahala.
Open Bible reader