Skip to content

Hausa Bible

Ibraniyawa 2:11

Gama da shi mai tsarkake mutane, da su waɗanda aka tsarkake su kuma, duk suna da Uba ɗaya. Shi ya sa Yesu ba ya jin kunya yă ce da su ˈyanˈuwansa.

Open Bible reader