Hausa Bible
Ibraniyawa 13:17
Ku yi wa shugabanninku biyayya, ku kuma miƙa kanku ga ikonsu, gama suna kula da rayukanku, su kuma za su ba da lissafin aikinsu. Ku yi musu biyayya yadda zai sa aikinsu yă zama da farin ciki, ba da nauyin zuciya ba, gama wannan ba zai kawo muku wani amfani ba.
Open Bible reader