Hausa Bible
Ibraniyawa 13:18
Ku yi adduˈa saboda mu. Mun tabbata cewa tunanin zuciyarmu ba ta damunmu game da wani laifi. Nufinmu shi ne mu aikata abin da yake daidai cikin ayyukanmu duka.
Open Bible readerHausa Bible
Ku yi adduˈa saboda mu. Mun tabbata cewa tunanin zuciyarmu ba ta damunmu game da wani laifi. Nufinmu shi ne mu aikata abin da yake daidai cikin ayyukanmu duka.
Open Bible reader