Hausa Bible
Ibraniyawa 12:25
Ku lura fa, kada ku ƙi shi wanda yake magana. Ku sani cewa su waɗanda suka ƙi su karɓi wanda ya yi musu gargaɗi a nan duniya ba su tsira ba, balle fa mu! Ta yaya mu za mu tsira idan mun ƙi wanda yake yi mana gargaɗi daga sama?
Open Bible reader