Hausa Bible
Ibraniyawa 12:24
Kun zo wurin Yesu wanda shi ne mai tsayawa tsakanin Allah da mutanensa a cikin sabuwar yarjejeniya, da kuma wurin jinin nan da aka yayyafa wanda yake yin magana mafi kyau fiye da jinin Habila.
Open Bible readerHausa Bible
Kun zo wurin Yesu wanda shi ne mai tsayawa tsakanin Allah da mutanensa a cikin sabuwar yarjejeniya, da kuma wurin jinin nan da aka yayyafa wanda yake yin magana mafi kyau fiye da jinin Habila.
Open Bible reader