Skip to content

Hausa Bible

Ibraniyawa 12:23

Kun zo ga jamaˈar masu bi ˈyaˈyan fari waɗanda sunayensu suna a rubuce a sama. Kun zo wurin Allah wanda shi ne mai yi wa kowa shariˈa, da wurin ruhohin mutane masu adalci waɗanda aka mai da su cikakku.

Open Bible reader