Hausa Bible
Ibraniyawa 12:2
Bari mu kafa ido ga Yesu wanda shi ne tushen bangaskiyarmu da kuma mai kawo cikawar bangaskiyarmu. Saboda farin cikin da aka sa a gabansa, ya jimre wa gicciye, ya mai da abin kunya ba kome ba, a yanzu kuma yana zaune a hannun daman kujerar mulkin Allah.
Open Bible reader