Hausa Bible
Ibraniyawa 12:1
Saboda haka, da yake taron shaidu masu yawa ƙwarai sun kewaye mu, bari mu tuɓe dukan abin da zai hana mu, da kuma kowane zunubin da ya riƙe mu kam-kam, bari kuma mu yi tseren nan da aka sa a gabanmu cikin naciya.
Open Bible reader