Skip to content

Hausa Bible

Ibraniyawa 12:16

Ku lura fa, kada wani yă zama mai lalata, ko marar halin Allah kamar Isuwa, wanda ya sayar da gādonsa na ɗan fari saboda ƙwarya ɗaya tak na abinci.

Open Bible reader