Skip to content

Hausa Bible

Ibraniyawa 12:17

Daga baya, kamar yadda kun sani, saˈad da ya so yă karɓi gādon albarkar nan, sai aka ƙi shi. Bai kuwa sami zarafin yin gyara ba, ko da yake ya nemi albarkar nan da hawaye.

Open Bible reader