Skip to content

Hausa Bible

Ibraniyawa 12:15

Ku lura fa kada kowa yă kāsa samun alherin Allah. Ku yi hankali kada wani yă zama kamar tushen ɗacin rai wanda yakan kawo ɓarna, yă kuma ƙazantar da alˈumma gaba ɗaya.

Open Bible reader