Hausa Bible
Ibraniyawa 11:7
Ta wurin bangaskiya ne Nuhu, bayan da Allah ya yi masa gargaɗi a kan abubuwan da ba a gani ba tukuna, ya yi biyayya, ya shirya jirgin ruwa domin a ceci iyalinsa. Ta haka, ya sa an hukunta duniya, shi kuwa ya zama mai gādon adalci wanda ake samuwa ta bangaskiya.
Open Bible reader