Skip to content

Hausa Bible

Ibraniyawa 11:8

Ta wurin bangaskiya ne Ibrahim ya yi biyayya ya kama hanya zuwa wata ƙasa wadda aka yi masa alkawari cewa zai karɓi gādonta. Shi kuwa ya kama hanya ko da yake bai san inda za shi ba.

Open Bible reader