Hausa Bible
Ibraniyawa 11:6
In ba tare da bangaskiya ba, ba ya yiwuwa a faranta wa Allah rai, gama duk mai matsowa kusa da Allah dole ne yă ba da gaskiya cewa akwai Allah kuma yana ba da lada ga duk waɗanda suke nemansa.
Open Bible readerHausa Bible
In ba tare da bangaskiya ba, ba ya yiwuwa a faranta wa Allah rai, gama duk mai matsowa kusa da Allah dole ne yă ba da gaskiya cewa akwai Allah kuma yana ba da lada ga duk waɗanda suke nemansa.
Open Bible reader