Hausa Bible
Ibraniyawa 10:1
Koyarwar Musa kuwa kwatanci ce kawai na abubuwa masu kyau waɗanda suke a gaba, ba ita ce ainihin abubuwan nan ba. Shi ya sa ba ta isa ba ta sa duk masu matsowa kusa da Allah su zama cikakke bisa ga hadayun nan da akan ci gaba da bayarwa shekara biye da shekara.
Open Bible reader