Skip to content

Hausa Bible

Ibraniyawa 10:2

Da a ce Koyarwar Musa tana da iko ne, ai, da an daina miƙa hadayun nan, domin masu miƙa su za su sami tsabtacewa gaba ɗaya, tunanin zuciyarsu kuwa ba zai yi ta damunsu game da zunubansu ba.

Open Bible reader