Skip to content

Hausa Bible

Galatiyawa 3:18

Gama da a ce gādon albarkar nan ta Allah ana samuwa ta wurin bin Koyarwar ne, ashe, da ba za a samu ta wurin alkawari ba. Ibrahim kuwa, ta wurin alkawari ne Allah ya ba shi albarkar.

Open Bible reader