Skip to content

Hausa Bible

Galatiyawa 3:19

To, in haka ne, don me aka kawo Koyarwar Musa? An yi ƙari da Koyarwar ne domin a nuna mana zunubanmu a fili. An kawo ta da nufi cewa za a yi aiki da ita har ranar da zuriyar nan ta Ibrahim za ta zo, wadda dominsa ne aka yi alkawarin. Ga shi kuwa wannan Koyarwa, malaˈiku ne suka ba da ita, ta hannun mutum mai tsayawa tsakanin Allah da mutane.

Open Bible reader