Skip to content

Hausa Bible

Afisawa 4:16

Domin shi ne yake mulkin dukan gaɓoɓin jiki. Sun haɗu suna riƙe da juna ta wurin aikin kowace jijiya, har ta wurin aikin kowace gaɓa daidai jikin yake ƙara girma, yana ginuwa da halin ƙauna.

Open Bible reader