Skip to content

Hausa Bible

Afisawa 4:15

Maimakon haka sai mu faɗi gaskiya cikin ƙauna, mu yi girma cikin alˈamuranmu duka har mu kai ga halin Almasihu wanda shi ne kai na jikinsa, jamaˈar masu bi.

Open Bible reader