Skip to content

Hausa Bible

Afisawa 4:14

An yi wannan kuwa domin kada mu koma halin yara, ko mu zama kamar waɗanda ake yawo da hankalinsu, iskar kowace koyarwa tana tura su tana ɗaukar hankalinsu, mutane masu wayo kuma suna ruɗinsu suna cutarsu.

Open Bible reader