Hausa Bible
Afisawa 4:13
Za a ci gaba haka har dukanmu za mu kai ga zaman ɗayantaka ta bangaskiya, ga zaman ɗayantaka kuma cikin sanin Ɗan Allah. Za mu zama cikakkun mutane, mu kuma kai matsayi na dukan cikar Almasihu.
Open Bible readerHausa Bible
Za a ci gaba haka har dukanmu za mu kai ga zaman ɗayantaka ta bangaskiya, ga zaman ɗayantaka kuma cikin sanin Ɗan Allah. Za mu zama cikakkun mutane, mu kuma kai matsayi na dukan cikar Almasihu.
Open Bible reader