Hausa Bible
Afisawa 3:7
An kuwa mai da ni mai hidimar wannan labari mai daɗi bisa ga baiwar da aka yi mini, wato alherin da Allah ya ba ni ta wurin ikonsa, ikon da yake aiki a cikina.
Open Bible readerHausa Bible
An kuwa mai da ni mai hidimar wannan labari mai daɗi bisa ga baiwar da aka yi mini, wato alherin da Allah ya ba ni ta wurin ikonsa, ikon da yake aiki a cikina.
Open Bible reader