Hausa Bible
Afisawa 3:6
Asirin shi ne, ta wurin labari mai daɗi na Almasihu Yesu, su waɗanda ba Yahudawa ba sun zama abokan gādo tare da mu Yahudawa. Su da mu mun zama kamar gaɓoɓin jiki ɗaya ne. Su ma suna da rabonsu cikin alkawarin da Allah ya yi mana ta wurin Almasihu Yesu.
Open Bible reader