Skip to content

Hausa Bible

Afisawa 3:8

Ko da yake ni ne mafi ƙanƙanta cikin tsarkaka, ni aka ba wannan baiwa mai daraja, in yi wa waɗanda ba Yahudawa ba waˈazin labari mai daɗin nan a yalwace game da Almasihu, wanda ba a iya yin lissafinsa.

Open Bible reader