Skip to content

Hausa Bible

Afisawa 2:10

Ai, mu da kanmu aikinsa ne, an sāke halittarmu a cikin Almasihu Yesu, musamman domin mu yi ayyuka masu kyau waɗanda Allah ya riga ya shirya mana tun da fari mu yi.

Open Bible reader