Skip to content

Hausa Bible

Afisawa 2:11

Saboda haka, ku tuna yadda kuke a dā. Ku ba Yahudawa ba ne bisa ga haifuwa. Su waɗanda suke kiran kansu “masu kaciyar” nan, sukan kira ku “marasa kaciya”. Ga shi kuwa, kaciyar nan ta jiki ce, wadda ake yi da hannu.

Open Bible reader